Siyasa

Taron gamayyar kungiyoyin Musulmi da kirista a Kaduna.

Daga Aliyu Muhammad,Kaduna
Gamaiyar kungiyoyin matasan musulmai dana kiristoci sunyi wani  taro a kaduna dake taraiyar Najeriya suna jan kunnen ‘yan siyasa wajen amfani da matasa domin cimma burinsu na siyasa.
Shugabannin matasan sun hadune domin nuna rashin amincewar su da yin amfani da matasa da ‘yan siyasa see keyi domin kawo rudani.
Matasan sunyi nasiha ga matasa ‘yan uwansu wajen kaucewa shiga yaudara irin ta ‘yan siyasa, sakataren kungiyar malam Sani Suleiman shine yayiwa ‘yan jarida jawabi a madadin matasan.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *