Bidiyo Labarai

‘Yan Najeriya Sun Koka Akan Matsalar Man Fetur

Matsalar man fetur sai karuwa ta ke a Najeriya. Hakan ya sa ‘yan kasa ke kokawa don shugaba Muhammadu Buhari ya dauki matakin kawon karshen wahalar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *